Gallery
Dakarun Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 82 tare da kama 198 a mako guda
Mahukunta a Najeriya na ci gaba da nuna damuwa a kan yadda ake samun waiwayowar hare-haren ‘yan bindiga a wasu wurare duk da yake cewa jami’ai na kan kokarin kawar da matsalar
Saduwa a mota ba ta keta dokar Najeriya ba – ‘Yan sanda
Da’awa: Wani mai amfani da shafin X na da’awar cewa akwai ‘yan Najeriya kusan miliyan 3.7 wadanda ke rayuwa a…
‘Yan sanda a Najeriya sun ce yin jima’i cikin mota a bainar jama’a ba laifi ba ne.










